Muhimmancin Wasan Yara Ya zo a cikin surar yusuf aya ta 12, cewa; Ka aika mu tare da shi gobe ya yi annashuwa ya yi wasa…". Wasa yana daga cikin abubuwan Musa Kazim Dan Ja’afar (A.S) Sunansa da Nasabarsa: Musa dan Ja’afar (A.S).
Babarsa: kuyanga ce sunanta (Hamida).
Muhammad Mahadi Dan Hasan (A.S) Sunansa da Nasabarsa: Muhammad dan Hasan dan Ali dan Muhammad (A.S).Motsa Jiki Da Shakatawa Samar da yanayin farin ciki da annashuwa da motsa jiki ga yara da wajen wasanni yana daga abubuwa masu muhimmanci matukar gaske, kuma Lokacin Annashuwa Yana da muhimmanci samar wa yaro lokaci na annashuwa da shaye-shaye da tande-tande, da shakatawa da filin wasanni, abin haushi a kasashenmu rashin ko in kula na masu tafiyar da kasar da halin talaka da Musa Kazim Dan Ja’afar (A.S) Sunansa da Nasabarsa: Musa dan Ja’afar (A.S).
Babarsa: kuyanga ce sunanta (Hamida).
Alkunyarsa: Abul-Hasan, Abu Ibrahim, Abu Ali, Abu Isma’il.
Lakabinsa: Al-Abdussalih, Assabir, Al-amin, Al-Kazim shi ne ya fi shahara.
Muhammad Mahadi Dan Hasan (A.S) Sunansa da Nasabarsa: Muhammad dan Hasan dan Ali dan Muhammad (A.S).
Babarsa: Kuyanga ce Mai suna Narjis.
Kinayara: Abul Kasim.
Lakabinsa: Al-Mahadi, Al-muntazar, Sahibuz Zamani, Al-hujja, Al-ka’im, Waliyyul Asri, Assahib.
Muhammad Mahadi Dan Hasan (A.S) Sunansa da Nasabarsa: Muhammad dan Hasan dan Ali dan Muhammad (A.S).
Babarsa: Kuyanga ce Mai suna
Hanyoyin Tarbiyya Bai kamata ba tarbiyyar yara ta zama an gina ta bisa tsorotarwa, da fadin karyaHakkokin Soyayya Himmantuwa Da Hakkokin ‘Yan’uwa
Daga Imam Ali (A.S) ya ce: a cikin wasiyyarsa ga dansa Muhammad dan hanafiyya: ya kai dana |
|